FALALAR SALLAR ADDUHA

Lightofislam.com.ng

Assalamu Alaikum warahmatullah.

image

ﻋﻦ ﺃﺑﻲ
ﺫﺭ رضي الله عنه  ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ :
” ﻳﺼﺒﺢ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺳﻼﻣﻰ ﻣﻦ ﺃﺣﺪﻛﻢ ﺻﺪﻗﺔ، ﻓﻜﻞ
ﺗﺴﺒﻴﺤﺔ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻛﻞ ﺗﺤﻤﻴﺪﺓ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻛﻞ ﺗﻬﻠﻴﻠﺔ
ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻛﻞ ﺗﻜﺒﻴﺮﺓ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﺃﻣﺮ ﺑﺎﻟﻤﻌﺮﻭﻑ
ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻧﻬﻲ ﻋﻦ ﺍﻟﻤﻨﻜﺮ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻳﺠﺰﺉ ﻣﻦ ﺫﻟﻚ
ﺭﻛﻌﺘﺎﻥ ﻳﺮﻛﻌﻬﻤﺎ ﻣﻦ ﺍﻟﻀﺤﻰ

Manzon Allah(Sallallahu alaihi wasallam) yace ‘Kowani Gaba yana wayan gari da sadaka akansa.(Ma’ana wanda zai kaddamar)
Toh sai yaci gaba da cewa ‘Kowata tasbihi da mutum zaiyi sadaqa ce, ko wata tahmidi da mutum zaiyi sadaka ce. Ko wata tahlili da mutum zaiyi sadaqa ce. Kowace takbiri da mutum zaiyi sadaka ce. Umarni da kyakkyawan aiki da hani da mummuna ma sadaka ce. Amma duka wa’innan ayyuka da aka lissafa, ‘Sallah raka’a biyu ta adduha ta isar wa mutum’ wato in mutum yayi wannnan raka’a biyu ta adduha ta isar masa ya sauke nauyin wannnan sadakokin dake kan…

View original post 132 more words

Advertisements

Leave a comment

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s

%d bloggers like this: